About Us
Wannan shafi ne da zai kawo muku bayanai akan yadda mutum zai samu tallafin karatu (Scholarships) a kasashen waje, sannan za ana bayani akan abubuwan da suka shafi technology, da kuma bada ilimi akan wayoyin hannu na zamani ( Smartphones) da sauran bayanai.