Abban Sojoji Book 2 Complete Novel Document

Abban Sojoji Book 2 Complete Novel Document. Romantic hausa novels complete documents. Hausa Novels documents. Original hausa novels complete document

  Meaning Of Name *AMANI*  means *wish* arabic name ne na mata🌹ina faɗin ma'anarsu ne saboda masu tambaya, sunaye ne masu kyau mutun zai iya amfani dashi in yana so wa baby girl ɗinsa😍


Ga masu buƙatar mallakar Littafin Abban Sojoji Book 2 (The Father Of Soldier) zasu tura 300 sannan akwai na V.I.P Su kuma 700 zuwa wannan Account Number 3196407426 (Bature Hafsat Muhammad) First Bank... Sai a tura evidence of payment Via 0810 3884440


Ruwan sama ake yi sosai garin, yanayin yayi wani irin daɗin gaske, ga wata irin ni'imtacciyar iska wadacciyar da ta gauraye ko'ina, wurin ƙarfe 5 na marece ne amma sai kayi tunanin dare ne sosai saboda Lullumin da garin yayi, a wannan yanayin kowa na ƙumshe a bedroom ɗinsa saman gadonsa, lullu6e da bargo, baka jin hayaniyar komai ko'ina tsit a cikin gidan 😊


zaune suke acikin mota suna tattaunawa su biyu, Hafsat ce tare da wata Hamshaƙiyar mata wadda bansanta ba, jikinta na sanye da tsadadden leshi Ash colour, fara ce kana ganinta kasan taji hutu Over ya zauna mata, ita ce a mazaunin driver yayin da hafsat ɗin ke gefen ta suna tattauna wa,

 Hafsat ta natsu tana sauraronta " Naci sa'a da nasamu address ɗinki kuma na same ki cikin sauƙi, kuma ina fata zaki taimaka mun wurin cimma burina,' matar ta faɗi tana kallonta, 

   Hafsat tace "ina sauraronki me kike so inyi miki ne "?

  Murmushi matar tasaki kafin tace "Kafin na faɗa miki abunda nakeso, pls ina so ki fara bani acct number ɗinki," 

   Bin ta da kallo hafsat tayi cikin mamakin jin abunda matar tace,

 Amma batayi musu ba, ta shiga karanto mata numbar acct ɗin, ita kuma tana kwashe wa a wayarta dake hannunta, 

  Bata jima da gama karanta mata numbar ba sai ga Alert ya shigo a wayarta ƙirrrr!

  Cikin sauri hafsat tasa hannu ta ɗauki ƴar purse ɗinta dake asaman Laps ɗinta ajiye, ta zugeta ta ciro wayar jiki na rawa ta duba, gabanta ne taji ya faɗi rass !! Ganin Alert na 6millions abun kamar a mafarki take ganinsa 

  Cikin tsananin mamaki ta ɗago ta kalli matar tare da cewa "Wannan fa? Na menene?

  dariya matar tayi kafin tace " akwai wasu tagwayen Yara da Marshal Omar ya kawo gidan nan, Sunan su Hosana da Jahad,'

  Jin sunan da ta ambata yasa hafsat kallonta cikin mamaki,.

  Taci gaba da cewa "Ba wani aiki bane mai wahala, so nake subar gidan nan ! Suyi nesa da Marshal Omar..........' 

  Cike da mamaki hafsat ke kallonta , babban abunda ya ɗaure mata kai shine yadda akai tasan cewa Marshal Omar ya kawo yara acikin gidan,.

  Daker ta iya cewa "Saboda Me za'ae hakan? 

  "Saboda basu da amfani," matar ta bata amsa a taƙaice,

   Shiru hafsat tayi tana kallonta acikin zuciyarta tana Was wasi akanta,

  "Wacece ke? Taya akai kikasan sunan Tagwayen tare da kuma sunan Omer?

  "Ba buƙatar wannan, Kawai kiyi mun abunda nace in aikina yayi kyau nayi maki alƙwarin zan ninka miki abunda na baki har sau uku,


  Hafsat tace "To shikenan ni zan wuce ciki sai kin jini"  


    Murmushi matar tasaki tare da cewa "sai mun sake haɗuwa," 

  fito wa hafsat tayi daga Motar ta rufe mata sannan ta wuce cikin gidan da hanzari saboda ruwan dake sauka ajikinta, 


Yayin da ita kuma Matar taja motarta ta fuce daga gidan fuskarta ɗauke da murmushin nasara...WRITTEN BY:         HAFSAT BATURE

NOVEL NAME:   ABBAN SOJOJI BK 2

UPLOADER:     AIHAUSANOVELS 

  DOCUMENT SIZE:         313KB

DOCUMENT TYPE:              TXT

MODIFIED DATE:    07- OCTOBER -2022

CATEGORY:               LOVE   STORY

PRICE:                             300

Proceed To Download Abban Sojoji Book 2 Hausa Novel Document.Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!
Domin Karanta Littafin Sai ku Danna Inda Aka Saka Read MoreDOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

COMMENTS

Name

Android,110,Android App,25,Android Apps,52,Apps,103,Hausa Novels,43,Opportunities,39,Opportunity,24,Scholarship,24,Scholarships,62,Smartphones review,25,Tech Features,21,Technology,47,Trending News,21,
ltr
item
Attajirai Team: Abban Sojoji Book 2 Complete Novel Document
Abban Sojoji Book 2 Complete Novel Document
Abban Sojoji Book 2 Complete Novel Document. Romantic hausa novels complete documents. Hausa Novels documents. Original hausa novels complete document
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjb6vqgCvEZIsFisQVKULxp11d--dEsQoBRrNCA1yV5ObWMcPhORfKWpW21DsrKaolwz5XFyIwU6U2O48rcg256d7Ej_tPkoXics7fd9w3E6g7M0UX7xVlq2IknXQQZ_LEy7h9JMZhFv7Z0AkvAbaiOwlSJG_xSisGBSLl9k1a4vzaMtJ5dSjNrC8dk/s320/20220904_195004.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjb6vqgCvEZIsFisQVKULxp11d--dEsQoBRrNCA1yV5ObWMcPhORfKWpW21DsrKaolwz5XFyIwU6U2O48rcg256d7Ej_tPkoXics7fd9w3E6g7M0UX7xVlq2IknXQQZ_LEy7h9JMZhFv7Z0AkvAbaiOwlSJG_xSisGBSLl9k1a4vzaMtJ5dSjNrC8dk/s72-c/20220904_195004.png
Attajirai Team
https://www.teamattajirai.com/2022/10/abban-sojoji-book-2-complete-novel.html
https://www.teamattajirai.com/
https://www.teamattajirai.com/
https://www.teamattajirai.com/2022/10/abban-sojoji-book-2-complete-novel.html
true
7759669950622948977
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content