Wannan application din zai matukar birgeku..

Wannan application din zai matukar birgeku.. Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu a ya...

Wannan application din zai matukar birgeku..


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu a yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application mai matukar kyau da daukar hankali wanda zaisa ku mayar da fuskar wayarku ta zamto mai kyau.


Wannan application din zai gyara fuskar wayarku kuma zai mayar muku da cikin wayar mai kyau kamar yadda kuka ga photon dake jiki wannan wayar ta jikin photon haka menu din zai koma haƙiƙa wannan Apps din zai matukar birgeku 

Saboda yanzu wani lokaci muka shigo na ganin an samu wasu abubuwa da zasu birge mutum walau a waya ko kuma wani abu daban.

Nasan wannan application din shima zai zamto daga cikin wadanda zasu birgeku sosai domin zasu mayar da fuskar wayarku mai kyau ta hanyar tsara muku menu suna juyawa ta gefe guda kuma cikin salo mai ban mamaki da birgewa.


Ku duba kasa za kuga yadda aka rubuta download saiku danna kai tsaye zai kaiku inda zaku dauko wannan App daga zarar kun dauko sai kuyi install dinsa shikenan.


Zai nuna muku yan wasu gurare sai kawai ku danna domin ku bashi damar yin aiki a wayoyinku.


Sannan wannan App din bashi da nauyi sosai kuma bashi da matsalar komai domin a Google play store yake su kuma suna yin bincike sosai kafin su dora application akan gurinsu

                                 Danna nan


                    

COMMENTS

Name

Android,110,Android App,25,Android Apps,52,Apps,103,Hausa Novels,43,Opportunities,39,Opportunity,24,Scholarship,24,Scholarships,62,Smartphones review,25,Tech Features,21,Technology,47,Trending News,21,
ltr
item
Attajirai Team: Wannan application din zai matukar birgeku..
Wannan application din zai matukar birgeku..
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgPMRzLdKso_KUpMFovWpOu0m6-Y77gqWsc1kdubcd_QzTXr8pOC1RS952eJkC5G443JFhPUJSD9d_70KfMd_CYvtxQYVs2YwMqXC2eadG22Z5JGJK3dphfD5wugbpOLKnR8EuXn8MXkQe5ji-kbrk9hXYsvycz-vrVlTfSTfwabfGHxNt_AT_z2Snu/s320/png_20220907_101355_0000.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgPMRzLdKso_KUpMFovWpOu0m6-Y77gqWsc1kdubcd_QzTXr8pOC1RS952eJkC5G443JFhPUJSD9d_70KfMd_CYvtxQYVs2YwMqXC2eadG22Z5JGJK3dphfD5wugbpOLKnR8EuXn8MXkQe5ji-kbrk9hXYsvycz-vrVlTfSTfwabfGHxNt_AT_z2Snu/s72-c/png_20220907_101355_0000.png
Attajirai Team
https://www.teamattajirai.com/2022/09/wannan-application-din-zai-matukar.html
https://www.teamattajirai.com/
https://www.teamattajirai.com/
https://www.teamattajirai.com/2022/09/wannan-application-din-zai-matukar.html
true
7759669950622948977
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy Table of Content